Gwamnatin jihar Ribas karkashin gwamna Fubara ta kori ma’aikatan jami’a sama da 1,000 daga aiki bayan wata 6 da fara aiki
Kwamishinan ilimi na jihar, Farfesa Prince Chinedu Mmom, ne ya tabbatar da haka a wata sanarwa da ya fitar
Kana Ya kuma umarci dukkan waɗanda matakin ya shafa su maida takardun ɗaukar aiki da ID Card ɗin da aka ba su