CBN zai gurfanar da masu siyar da Naira a gaban kotu
Babban bankin Najeriya CBN da rundunar yan sanda ta kasa da sauran hukumomin tsaro sun kudiri aniyar gurfanar da duk wanda suka kama yana siyar da Naira ta bayan fage.
Bankin yace ya fahimci siyar da Nairar ga wasu shafaffu da mai na daya daga cikin dalilan da ke kara kamarin yin layuka a kawunan ATM