Rahotanni na nuni da cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya hadu da sarki Charles na kasar England.
Jarida solace base ta ruwaito cewa shugaba Buhari zai gana da da sarki Charles domin taya shi murnar zama Sarkin England da kuma kara jajanta masa bisa ga rashin mahaifiyar sa da yayi
Buhari ya bar Najeriya tun ranar 31 ga watan 10 da zummar ganin likitan domin binciken lafiyar sa.