Brighton ta ci Chelsea 4-1 a wasan mako na 14 a gasar Premier League da suka fafata ranar Asabar.
Karon farko da Graham Potter ya ziyarci Amex, bayan da ya bar Brighton ya karbi aikin horar da Chelsea a cikin watan Satumba.
Tunda fari hatsabibin dan tsakiyar nan kevin De bruyne ne ya fara samowa man city maki uku a kan Leicester a wasan da suka tashi 0-1 a King power.
Inda Tottenham tasha dakyar bayan da Benturcure ya zura kwallo ta uku a ragar Bournemouth a Vitality a wasan da suka tashi 2-3
Ragowar sakamakon wasannin sune
Brantford 1-1 Wolves
Crystal palace 1-0 Southampton
Leicester city 0-1 Man city
Brighton 4-1 Chelsea
Bournemouth 2-3 Tottenham
Newcastle 4-1 Aston Villa
Fulham vs Everton
Liverpool vs Leeds utd.