• About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
No Result
View All Result
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
Home Sports

Fitaccen dan kwallon duniya, Pele ya mutu

Walid Y Haris by Walid Y Haris
December 29, 2022
in Sports
0
0
SHARES
Share on FacebookShare on Twitter

Fitaccen ɗan ƙwallon nan na duniya ɗan ƙsar Brazil, Pele ya rasu yana da shekara 82.Pele ya rasu ne a ranar Alhamis 29 ga watan Disamban 2022 bayan ya sha fama da rashin lafiya.

A kwanakin baya an yi ta yaɗa labarin ƙarya na rasuwarsa.

RelatedPosts

PSG Ready to Sell Neymar As They Prepare to Bank on Messi and Mbappe

PSG Ready to Sell Neymar As They Prepare to Bank on Messi and Mbappe

January 5, 2023
Pep Guardiola names team to win title this season

Pep Guardiola names team to win title this season

January 5, 2023

Sports Briefing headlines

December 24, 2022

Ya rasu ne sakamakon cutar kansar ƙaba da kuma cutar ƙoda

Ana ganin Pele shi ne ɗan ƙwallon da ba a taɓa samun irin sa ba a duniya, kuma sau uku yana cin gasar kofin duniya wa ƙasarsa Brazil.

Ya ci kofin duniya a shekarun 1958 da 1962 da kuma 1970.

A shekarar 2000 ne kuma hukumar ƙwallon ƙafar duniya FIFA, ta ayyana shi a matsayin ɗan ƙwallon ƙarni.

Shi ne ɗan ƙwallon da ya kafa tarihin zura ƙwallaye 1,281 a raga a cikin wasanni 1,363 cikin shekara 21 da ya yi yana buga tamaula.

Cikin waɗannan har da ƙwallo 77 da ya ci wa ƙasarsa cikin wasanni 92 da ya buga wa Brazil ɗin.

An yi wa Pele tiyata a kan yanke masa kansa a hanjinsa a watan Satumban 2021 a Asibitin Albert Einstein da ke Sao Paulo.

An sake kwantar da shi a asibiti a watan Nuwamban 2022.

Ƴarsa Kely Nascimento ta yi ta sanar da masoya halin da mahaifinta ke ciki a shafukan sada zumunta daga asibitin da yake jinya.

A ranar Alhamis ɗin ta wallafa wani hoto da ke nuna hannayen iyalan Pelen a kan jikinsa a asibiti inda ta rubuta: “Muna maka godiya kan duk abin da ka yi mana. Muna matuƙar ƙaunarka. Al lah Ya ji ƙanka.

ShareTweetSendSharePin
Previous Post

Yan kasa kune alkalai kan abinda ke wakana tsakanin mu da shugaban kasar nigeria

Next Post

Daga fadar masarautar jihar kano a yayin gudanar da addu’a ta musamman

Walid Y Haris

Walid Y Haris

RelatedPosts

PSG Ready to Sell Neymar As They Prepare to Bank on Messi and Mbappe
Sports

PSG Ready to Sell Neymar As They Prepare to Bank on Messi and Mbappe

by Aksam Media
January 5, 2023
0

Paris Saint-Germain F.C. (PSG) PARIS SAINT-GERMAIN F.C. (PSG) PSG Ready to Sell Neymar As They Prepare to Bank on Messi...

Read more
Pep Guardiola names team to win title this season

Pep Guardiola names team to win title this season

January 5, 2023
Sports Briefing headlines

Sports Briefing headlines

December 24, 2022
Kasar Argentina takai zagaye na karshe a gasar cin kofin duniya

Kasar Argentina takai zagaye na karshe a gasar cin kofin duniya

December 13, 2022
Morocco defeats Portugal,  jumped to semifinal

Morocco defeats Portugal, jumped to semifinal

December 10, 2022
Manchester United ta raba gari da Cristiano Ronaldo

Manchester United ta raba gari da Cristiano Ronaldo

November 22, 2022
0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Login
Notify of
guest
guest
0 Comments
Inline Feedbacks
View all comments
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

March 10, 2023
Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

February 21, 2023
Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

March 29, 2023
INEC tayi umarnin kara gudanar da zabe a jihar Kogi

Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

March 19, 2023
CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

2
Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

1
Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

1
Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

1
Makaman da ake Dari-dari kar Rasha tayi amfani da su akan Ukraine yanzu ta fara

Makaman da ake Dari-dari kar Rasha tayi amfani da su akan Ukraine yanzu ta fara

March 29, 2023
Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

March 29, 2023
Manchester United na shirin gabatar da tayin fam miliyan 80 a kan dan wasan gaba na Tottenham.

Manchester United na shirin gabatar da tayin fam miliyan 80 a kan dan wasan gaba na Tottenham.

March 29, 2023
Abubuwan da ya kamata ku sani gameda sabon shugaban PDP na rikon kwarya

Abubuwan da ya kamata ku sani gameda sabon shugaban PDP na rikon kwarya

March 29, 2023
  • Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
Makaman da ake Dari-dari kar Rasha tayi amfani da su akan Ukraine yanzu ta fara
HAUSA NEWS

Makaman da ake Dari-dari kar Rasha tayi amfani da su akan Ukraine yanzu ta fara

Rundunar sojin Rasha ta yi amfani da tsarin Tornado-G wajen harba rokoki da dama a lokaci guda kan cibiyoyin sojan ...

March 29, 2023
Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe
HAUSA NEWS

Rarara ya saki zazzafar Wakar da yayi wa Abba Gida-gida ta cin zabe

March 29, 2023
Manchester United na shirin gabatar da tayin fam miliyan 80 a kan dan wasan gaba na Tottenham.
HAUSA NEWS

Manchester United na shirin gabatar da tayin fam miliyan 80 a kan dan wasan gaba na Tottenham.

Manchester United na shirin gabatar wa Tottenham tayin fam miliyan 80 a kan dan wasanta na gaba dan Ingila Harry ...

March 29, 2023
Abubuwan da ya kamata ku sani gameda sabon shugaban PDP na rikon kwarya
HAUSA NEWS

Abubuwan da ya kamata ku sani gameda sabon shugaban PDP na rikon kwarya

Mataimakin shugaban babbar jam’iyyar adawar Najeriya PDP Umar Iliya Damagun ya zama mukaddashin shugaban jam’iyyar bayan saukar wucin gadi da ...

March 29, 2023
Dalilan da suka hana Priyanka Chopra yin finafinai a India
HAUSA NEWS

Dalilan da suka hana Priyanka Chopra yin finafinai a India

Fitacciyar tauraruwar fina-finan Indiya Priyanka Chopra ta bayyana dalilan da suak sa ta fice daga masana'antar shirye fina-finan ƙasar ta ...

March 29, 2023

Recent Comments

  • Ibrahim S kabara on Hukumar kula da ayyukan yan sanda ta raba lambobin kiran waya Dan sa Ido a ayyukan yan sanda a lokacin zabe
  • Abbas Jibril on Katu ta Yankewa AbdulJabbar Kabara Hukuncin Kisa ta hanyar Rataya
  • Walid Y Haris on Akwai Malaman cocin dake kallan batsa a yanar gizo ta wayoyinsu-Fafaroma
  • Abba Garba Sufi on Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.
  • Sani saadu aliyu on CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

No Result
View All Result
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

wpDiscuz