Sports Kasar Argentina takai zagaye na karshe a gasar cin kofin duniya By Walid Y Haris - December 13, 2022 FacebookTwitterPinterestWhatsAppEmailTelegramCopy URL Kasar ta Argentina na jiran wadda tai nasara a wasan Faransa da Maroko a gobe. Inda Lionel Messi yaci kwallo tare da taimakawa aci wannan yasa ya zama Wanda yafi cin kwallaye a gasar na tarihin kasar ta Argentina