Jami’in Hukumar EFCC Ya Rasa Ransa Yayin Fada Da Abokan Aikinsa a Sokoto
Jaridar legit hausa ta wallafa cewa Jami’in Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC ya rasa ransa bayan fada da ya barke tsakaninsa da abokin aikinsa a jihar Sokoto.
Jami’in mai suna Sufeto Abel Isah Dickson ya gamu da ajalinsa ne kan ajiyar wasu kaya da suka hada da kudi da magani.