An tsinci gawar wani jami’in INEC akan titi a jihar Anambra

An tsinci gawar jami’in Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta INEC, wanda aka bayyana batansa a jihar Anambra mai suna Duruocha Osita Joel.

Jami’in hulda da jama’a na Hukumar INEC Festus Okoye, shine ya bayyana hakan ga manema labarai.

Jaridar The Nation ta rahoto cewa, an samu gawar ne a kan titin Isu-Aniocha dake karamar hukumar Awka ta arewa a jihar.

Kamar yadda kwamishinan kasa na hukumar INEC kuma shugaban kwamitin yada labarai da wayarwa masu kada kuri’u kai, Festus Okoye, ya bayyana:

Duruocha babban jami’in ne mai mukamin Principal Executive Officer II a mataki na 10

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments