27 ga watan Yulin kowace shekara ranace da Majalisar Dinkin Duniya ta wAre matsayin ranar kasar kai da kuma wuya domin jan hankalin al’umma su fahimci irin illolin da cutar kasar kai da kuma wuya ke haifarwa. Akan mahimmacin ranar ne yasa muka tattauna da kwararan likita a Asibitin Kula Da Cututtukan Kunne Na Kasa dake Jihar Kaduna Dakta Bashir Muhammad inda ya bayyana shan taba sigari da shaka-shake da kuma shan giya suna daya daga cikin abubuwan da suke kawo cutar.
Yanzu-yanzu: Tinubu ya naɗa sabbin shugabanin hukumomin NIA da DSS
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya nada Ambasada Mohammed Mohammed a matsayin sabon shugaban hukumar tsaron kasa ta NIA, ya yin...
Read more