Domin Kyatata Adabin Waka, Ala, Ya kafa makarantar koyar da kananan mawaka

MUNKAFA MAKARANTAR KOYAN DABIN WAKA DON MU TAIMAKI KANAN MAWAKA SUZAMA MANYASU MA INJI ALAN WAKA

Wanan magana tafito ne ta tabakin shararran mawakinan wato Aminu ladan Wanda akafi sani da alanwaka a zantawarmu da shi a ofishinsa dake zau ne a jihar Kano

Ya bayyana hakan tabakin wakilin AKSAM MEDIA Abdulhamid Isa Zungura.

Mawakinan yace tuni suka bude wanan makarantar me suna music institution wance ake gabatar dakaratunta a yanar gizo_ gizo wato zakayi wanan karatu ne ta cikin wayarka kokuma ta cikin Naura me kwakwalwa wato COMPUTER ya ce yanzu haka sunyaye dalibai a cikinta saidai yanzu an Dan dakata a sakamakon wadansu matsaloli Amma bada jimawaba kome zai zo karshe

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments