Hukumar hana sha da fataucin da siyar da miyagun kwayoyi ta kasa rishan jihar Kaduna, ta kai safarin maganinan na Akurkura/Akuskura waji hukumar auna maguguna ta kasa domin ga numata irin illolin ko kuma alfanun da yake dashi. Kwamandan Hukumar na Kasa Reshin Kaduna Umar Isah ya bayyana hakan, yace sanfar maganin Akurkura/Akuskura ya zama wani maganin caji musamman ga matasa, don haka hukumar ta kama kimanin dubu 7000
Yanzu-yanzu: Tinubu ya naɗa sabbin shugabanin hukumomin NIA da DSS
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya nada Ambasada Mohammed Mohammed a matsayin sabon shugaban hukumar tsaron kasa ta NIA, ya yin...
Read more