Abin da ya kamata ku sani gameda sarautar Sarkin Agajin

Yadda Nadin Sabon Sarkin Agaji, Mai Girma Fagacin Saminaka Kuma Sarkin Agaji Alhaji Musa Shehu ta kasance,
A Fadar Mai Martaba Sarkin Saminaka Alhaji Musa Sani Ibarahim, Dake Karamar Hukumar Lere, a Jihar Kaduna

Cikakken rahoton na nan tafe tare da Hassan Umar Gwammaja

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments