Daga Hassan Umar Gwammaja
Hukumar Jarrrawar Shiga Manyan Makarantun ta Kasa waton JAMB ta fitar da adadin makin da 140 a matsayin da jami’o’in kasannan za su baiwa dalibain da suke naiman shiga jami’o’in kasar a cewar Shugaban hukumar Farfesa Is-haq Oloyede, a jiya a Abuja
Haka kuma hukumar tace dalibain da suke naima makarantun kwalijojin ilimi data Kimiya Da Fassah (polytechnics) suma makin 100.