Zargin magudin zabe, soji sun hanbarar da gwamnatin shugaba Bongo na Gabon

Sojoji sunyi Juyin Mulki a Kasar
Gabon Kamar yadda wasu Sojojin
Kasar suka bayyana a gidan
Talabijin na kasar Gabon, inda suka
bayyana cewa sun kwace mulki.

Sun kuma ce sun soke zaben da aka
yi na ranar Asabar da aka bayyana
Shugaba Ali Bongo a matsayin
wanda ya lashe zaben.

Idan za a tuna dai Hukumar zabe
ta bayyana Mr Bongo a matsayin
wanda ya lashe zabe da kashi biyu
cikin uku na kuri’un da aka kada
amma yan adawa sun ce an tafka
magudi.

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments