An yi kira ga al’ummar jihar Kwara da su yi amfani da matakan kariya wajan tsaftace jikinsu da mahallansu domin dakile yaduwa cutar kyandar Biri (MONKEY POX) a fadin jihar
Kiran ya fitone daga bakin kwamashinan Ma’ikatan Lafiya Dakta Raji Rasaq a garin illori