A hirar da shugabar cibiyar nafisa’s touch spa beauty palace nafisa imam ahmad yakasai ta gudanar a wata kafar yada labarai ta nan jihar kano ta shawarci mata mata mus na wannan zamani dasu rungumi sana’a komai kankantar ta.
Daga wakilin aksammedia
Nafisan ta kara da bayyana irin yanayin zuwan tsufan da lokacin sa bai zoba matan da basa neman na koda siyan kyakykyawan man shafawa ne zasu tsinci kansu a ciki kamar radhin kasancewa a yanayin da mai gidan ta zai kara musu dankon soyayya.
Daga karshe ta yiwa mata manadin koyar dasu sana’ar kwalliya akan kudi kalilan zaku iya tintibar ta a wannan numba 08030648557