Kalli ribar da Aliko Dangote ke samu a Rana guda
A yau Lahadi 25 ga watan Ramadana shekara ta 1,448 wanda yayi dai dai da 16/04/2023 Babba Malamin na Addinin Musulunci Sheikh Dahiru Usman Bauchi zai rufe karatunsa na Tafsi a Masallacinsa dake Unguwar Tudun Wada Kaduna
Sayyadi Aliyu Dahiru Usman Bauchi shi ne mai ja masa baki Idan ba’a mantaba ana cikin sutural Yusuf, Aya ta goma 12 inda za a tashi akan ta goma 13
:Wakin Aksam Media Hassan Umar Gwammaja ya halicci Masallacin