HAUSA NEWS Kalli ribar da Aliko Dangote ke samu a Rana guda By Aksam Media - April 15, 2023 FacebookTwitterPinterestWhatsAppEmailTelegramCopy URL Babban attajirin nan na Africa kuma Dan asalin Najeriya, Alhaji Aliko Dangote ya samu karuwar sama da $538m a rana guda daga kasuwancinsa Tun kafin hakan Dangote ya kasance mutum mafi kudi a fadin Africa