HAUSA NEWS Yau Ce Ranar Malamai Ta Duniya, Wani Malamai Za Ku Iya Tunawa Da Shi ? By Sadiya Yakubu Lawan - October 4, 2022 FacebookTwitterPinterestWhatsAppEmailTelegramCopy URL A duk ranar 5 ga watan Oktoban kowace shekara ranace da majalisar dikin duniya ta wari a matsayin ranar tunawa da irin godinmawar da malamai suke bayarwa a fadin duniya baki daya Ko wane irin matsaloli malamai suke faskanta a jihar ku ?