• About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
No Result
View All Result
AKSAM MEDIA
No Result
View All Result
Home HAUSA NEWS

Nnamdi Kanu ya rubuta wa Buhari wasika.

Aksam Media by Aksam Media
October 4, 2022
in HAUSA NEWS
0
0
SHARES
Share on FacebookShare on Twitter

Daga Walid Hari.

Jagoran kungiyar ‘yan a-ware ta IPOB da ke kudancin Kasar Najeriya wanda ke tsare, Nnamdi Kanu, ya aika takardar korafi ga shugaba Muhammadu Buhari inda ya nemi gwamnati ta sake shi cikin gaggawa.

RelatedPosts

APC ta musanta ganawa tsakanin Tinibu da alkalin alkalai na lasa

March 24, 2023
CBN ya soma gudanar da rangadi domin hukunta Bankuna da basa bayar da tsofaffin takardun kuɗi ga alumma

Matashi mai tattaki daga Garin Kubau zuwa Kaduna dan taya murna ga, sen Uba Sani, tafiya ta nisa

March 24, 2023

Gwamnatin Najeriya na tuhumar kanu  da laifuka guda 11, ciki har da cin amanar ƙasa da ta’addanci, da mallakar haramtattun makamai, da kuma kokarin tunzura jama’a don haifar da ya music a kasa.

A cikin wasikar wadda rukunin lauyoyinsa karkashin jagorancin Mike Ozekhome mai lambar SAN suka fitar, Nnamdi Kanu ya bukaci Shugaba Buhari ya ba da umarnin sakin sa daga hannun hukumar tsaron farin kaya ta DSS don bin wata hanyar cimma masalahar siyasa.

Wasikar ta ce: “Kana iya yin hakan ta hanyar umartar ministan shari’a na tarayya don ya yi amfani da ikonsa a karkashin sashe na 174 na tsarin mulkin 1999 ya shigar da kudurin ‘babu muradin gurfanarwa a kotu wato (nolle prosequi)’.

“Hakan zai kawo karshen zaman dar-dar din da ake fama da shi da kuma umarnin zaman gida da a yanzu suka addabi yankin Kudu.

ShareTweetSendSharePin
Previous Post

Gaskiya ta bayyana na sanadin zuwa na kasar waje

Next Post

Yau Ce Ranar Malamai Ta Duniya, Wani Malamai Za Ku Iya Tunawa Da Shi ?

Aksam Media

Aksam Media

RelatedPosts

APC ta musanta ganawa tsakanin Tinibu da alkalin alkalai na lasa
HAUSA NEWS

by Aksam Media
March 24, 2023
0

Kwamatin yakin neman zaben na Dan takarar jam’iyar APC Asiwaju Bola Ahmed Tinibu ya musanta raderadin da wasu kafafen sadarwa...

Read more
CBN ya soma gudanar da rangadi domin hukunta Bankuna da basa bayar da tsofaffin takardun kuɗi ga alumma

CBN ya soma gudanar da rangadi domin hukunta Bankuna da basa bayar da tsofaffin takardun kuɗi ga alumma

March 24, 2023
Matashi mai tattaki daga Garin Kubau zuwa Kaduna dan taya murna ga,  sen Uba Sani, tafiya ta nisa

Matashi mai tattaki daga Garin Kubau zuwa Kaduna dan taya murna ga, sen Uba Sani, tafiya ta nisa

March 24, 2023
Abubuwan da cin su ke hana shan wahalar Azumi komai rana

Jerin kasashen da zasu yi Azumi mafi tsayi a duniya

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Login
Notify of
guest
guest
0 Comments
Inline Feedbacks
View all comments
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

March 10, 2023
Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

February 21, 2023
Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

February 11, 2023
INEC tayi umarnin kara gudanar da zabe a jihar Kogi

Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

March 19, 2023
CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register

2
Latest News On N-Power Stipends For Today September 5th, 2022.

1
Masu tura finafinan Hausa sun koka da rashin samun tallafi daga gwamnati duda dinbin yawan da suke dashi

Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.

1
APC ta musanta ganawa tsakanin Tinibu da alkalin alkalai na lasa

APC ta musanta ganawa tsakanin Tinibu da alkalin alkalai na lasa

March 24, 2023
CBN ya soma gudanar da rangadi domin hukunta Bankuna da basa bayar da tsofaffin takardun kuɗi ga alumma

CBN ya soma gudanar da rangadi domin hukunta Bankuna da basa bayar da tsofaffin takardun kuɗi ga alumma

March 24, 2023
Matashi mai tattaki daga Garin Kubau zuwa Kaduna dan taya murna ga,  sen Uba Sani, tafiya ta nisa

Matashi mai tattaki daga Garin Kubau zuwa Kaduna dan taya murna ga, sen Uba Sani, tafiya ta nisa

March 24, 2023
Abubuwan da cin su ke hana shan wahalar Azumi komai rana

Abubuwan da cin su ke hana shan wahalar Azumi komai rana

March 24, 2023
  • Kamfanin MTN  ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    Kamfanin MTN ya canza hanyoyin saka Kati da siyan data da duba Balas

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yadda wata makaranta mai dauke da tarin marayu suka yi bikin saukar Al-qur’ani

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
  • Yanzu-yanzu an kama wani Dan Majalisa dauke da makuden kudaden waje

    0 shares
    Share 0 Tweet 0
APC ta musanta ganawa tsakanin Tinibu da alkalin alkalai na lasa
HAUSA NEWS

APC ta musanta ganawa tsakanin Tinibu da alkalin alkalai na lasa

Kwamatin yakin neman zaben na Dan takarar jam’iyar APC Asiwaju Bola Ahmed Tinibu ya musanta raderadin da wasu kafafen sadarwa ...

March 24, 2023
CBN ya soma gudanar da rangadi domin hukunta Bankuna da basa bayar da tsofaffin takardun kuɗi ga alumma
HAUSA NEWS

CBN ya soma gudanar da rangadi domin hukunta Bankuna da basa bayar da tsofaffin takardun kuɗi ga alumma

Daga kabiru A Dukawa Babban bankin Najeriya CBN ya ci alwashin hukunta duk wani bankin yan kasuwa da ya samu ...

March 24, 2023
Matashi mai tattaki daga Garin Kubau zuwa Kaduna dan taya murna ga,  sen Uba Sani, tafiya ta nisa
HAUSA NEWS

Matashi mai tattaki daga Garin Kubau zuwa Kaduna dan taya murna ga, sen Uba Sani, tafiya ta nisa

Matashi mai suna Yusuf Umar ya ga dacewar zuwa Kaduna garin gwamna ne domin taya sabon zababben gwamnan jihar Kaduna ...

March 24, 2023
Abubuwan da cin su ke hana shan wahalar Azumi komai rana
HAUSA NEWS

Abubuwan da cin su ke hana shan wahalar Azumi komai rana

Daga khadija Salisu Danmaliki Ana so Mai Azumi ya lazimci shan ya'yan itatuwa da kayan marmari wadanda suke dauke da ...

March 24, 2023
Jerin kasashen da zasu yi Azumi mafi tsayi a duniya
HAUSA NEWS

Jerin kasashen da zasu yi Azumi mafi tsayi a duniya

Daga Hadiza Muhammad Mai Taya Sama da Musulmai miliyan dubu ɗaya ne suka fara azumi a faɗin duniya a wannan ...

March 24, 2023

Recent Comments

  • Ibrahim S kabara on Hukumar kula da ayyukan yan sanda ta raba lambobin kiran waya Dan sa Ido a ayyukan yan sanda a lokacin zabe
  • Abbas Jibril on Katu ta Yankewa AbdulJabbar Kabara Hukuncin Kisa ta hanyar Rataya
  • Walid Y Haris on Akwai Malaman cocin dake kallan batsa a yanar gizo ta wayoyinsu-Fafaroma
  • Abba Garba Sufi on Kungiyar masu hada-hadar wayoyin hanu ta jihar Kano ta shirya gasar kwallon kafa ga yayanta dake fadin jihar Kano.
  • Sani saadu aliyu on CBN za ta bayar da tallafi ga graduate ku shiga nan kuyi register
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

No Result
View All Result
  • About Us
  • Advertisiment
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
  • Radio

© 2023 Aksam Meadia LLC

wpDiscuz