Yanzu yanzu: Kungiyar Dillalan Man fetur ta tafi yajin siyar da Mai a gidajen Mai

Kungiyar masu gidajen Mai ta kasa IPMAN a turance ta bukaci manbibin ta da su rufe gidajen Man su su daina siyar da Man a kowanna farashi.

Bukatar hakan ta fito ne ta bakin shugaban kungiyar na kasa, Mohammed Kuluwu, inda yace Sanarwar ta fara aiki nan take

Yace babu lokacin kara bude kowanna gidan mai har sai wata Sanarwar ta fifo

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments