Yanzu-yanzu jami’an tsaron hadin guiwa sun kama wasu da suke yunkurin fasa akwatin zabe

Jamian tsaro na hadin guiwa da suka hada da sojoji yan sanda road safety da masu jar-kwala fiye da motoci 15 sun dira mazabar masaka dake kofar Mazugal

Jami’an sun dira gurin zaben ne a dai-dai lokacin da wasu da ake zargi marasa kishi ne suka fasa wasu akwatina biyu zuwa uku

Cikakken labarin na nan tafe…….

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments