Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da yan Najeriya su ci gaba da amfani da tsohuwar takrdar Naira 200 har zuwa ranar 10 ga wata hudu.
Shugaban ya bayyana hakan a lokacin da yake jawabi ga al’ummar Najeriya a safiyar yau Alhamis 16-02-2023.
A cewar sa ya yi hakan ne domin sau kakawa yan kasar irin wahalar da suke fits kanta.