Rundunar yan sanda ta kasa ta aike da mataimakan kwamishinonin yan sanda biyu a matsayin masu sa Ido akan harkar zabe.
Rundunar ta aika da kwamishinonin ne bayan chanjin gurin aiki da ta yi tsohon kwamishinan jihar zuwa jihar Plateau
Jami’in hulda da jama’a na rundunar SP Abdullahi Haruna kiyawa yace nadin zai tasiri sosai bawai iya jihar Kano ba