Daga Jamila Sulaiman Aliyu
Kimani dalibai ashirin da daya ne suka samu kammala makarantar gyaran tarbiyya ta kiru wadda take kula da lafiya da tarbiyyar matasan da suka tsinci kansu a harkar shan miyagun kwayoyi.
Matasan da suka sami shaidar samun lafiya daga kwararru akan harkar lafiya tare da koyan Sana,o,’i domin dogaro da kansu.
Taron ya gudana a Cibiyar ta gyaran tarbiyya dake karamar hukumar kiru karkashin jagorancin kwamishinan mata da walwalar al’umma ta jihar Kano Dr zah’ra,u muhd Umar