Wasu Karin fasinjoji bakwai na jirgin kasa Kaduna sun shaki iskar yanci

Yan taadda sun saki Karin mutane bakwai daga cikin fasinjojin jirgin kasan Abuja kaduna da akayi garkuwa dasu tun a watan Maris.

Daya daga cikin masu shiga tsakiyar gwamnati da yan taadda Malam Tukur Mamu shine ya bayyana hakan ga manema labarai

Mamuda yace Wadanda suka shaki iskar yancin su bakwai, shida daga ciki yan uwan junane sai kuma daya wadda take da ban

Kuma yace an sake sune dalilin hudubar da sheikh Ahmad gumi da yayi wa yan taaddar.

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments