Yau ne Makarantar ‘Yanmata ta Gwabnati ta Kimiya Da Fassaha, Dake Garin Daudawa a Karamar Hukumar Faskar, jihar Katsina wace ke da mazaune a cikin takwararta ta ‘yan mata dake Manimfashi suka gudanar da bikin Walimar Saukar Karatun Al’qur’an Mai Girma gami da bada kyaututuka na musamman ga Jami’an tsaron yanke da kuma sauran al’umma
karo na 13 da kimanin Dalibai 54 an gabatar da tarone a dakin taro Makarantar ‘yanmata dake garin Manimfashi
Takaitattun labaran kwallon kafa
Ana sa ran Manchester United za ta amince da biyan kusan fam miliyan 40, domin siyan dan wasan gaba na Netherlands,...
Read more