Kungiyoyin kwadago na ƙasa na wata ganawa da wakilan Gwamnatin Tarayya a fadar shugaban ƙasa
Hakan na zuwa ne a lokacin da ƙungiyoyin suka sha alwashin tsunduma yajin aiki muddun gwamnati ta kasa magance tsadar rayuwa da ake ciki
Kungiyar ƙwadago ta ƙasa (NLC), ta bai wa mambobinta umarnin fara shirin tsunduma yajin aiki a sati mai kamawa
Majiyar ta bayyana cewa kwamitin sulhu da Shugaba Tinubu ya kafa ne ya kira taron gaggawar biyo bayan gargaɗin shiga yajin aiki da NLC ta yi.