HAUSA NEWS Shugaban kasar Amurka zai gana da takwaransa na kasar China a tsibirin Bali By Aksam Media - November 14, 2022 FacebookTwitterPinterestWhatsAppEmailTelegramCopy URL A yau Litinin ne shugaban kasar China Xi Jinping, ya sauka a filin jirgin sama na kasa da kasa dake tsibirin Bali na kasar Indonesiya domin gudanar da ziya. Ana sa ran, Jinping, zai gana da takwaransa na kasar Amurka Joe Biden a wannan ziyara.