Bayan dawowa daga kasar Burtaniya yanzu haka shugaban Muhammadu Buhari yana ganawa da shugaban jam’iyyar APC sanata Abdullahi Adamu da Dantakarar Shugaban kasa na jam’iyar Bola Ahmed Tinubu
Mai taimakawa shugaban a sabbin kafafen sadarwa Bashir Ahmad shine ya wallafa ganawar a shafinsa na Twitter