A wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban Femi Adesina ya fitar a yau,
A cikin makonane shugaban kasa ya kai ziyar duba wasu ayyauka a kasar, in da har ya tattaunawa da Fara Ministan Kasar Mr. Kin Jin-Pyo,
Da bisane shugaban Buhari ya samu ganawa da ‘yan Najireya mazauna kasar Korea, in ya yaba musu bisa zaman lafiya da suke yi!