An shawarce ‘yan jaridu su rika yada labarain gaskiya mai makon labarin karya
Bayanin hakane ya fitone daga bakin Ambassador Zubairu Dada, a garin Minna babban birnin jihar Niger a wajan bikin taron makon ‘yan jarida na bana
Shi ma a nasa jawabi Gwamna Jihar Niger Abubakar Sani Bello yace yada labarain ta’addanci yana sayya al’umma da dama su bar muhallinsu
Da yake mayar da jawabi Shugaban kungiyar ‘Yan jaridu na kasa Kwamared Isiguzo Chris yace dama an shiya taron ne domin jin irin wadannan korafe-korafen domin daukar mataki