Tawagar ‘yan kasa da shekaru 17 ta Najeriya, wadda aka fi sani da Flamingos ta samu tikitin shiga gasar cin kofin duniya na mata ‘yan kasa da shekaru 17 na bana.
Wannan shi ne karon farko da kungiyar za ta kai matakin hudu na karshe a gasar.
A yanzu haka dai ana gudanar da gasar a kasar Indiya
‘Yan matan Najeriya sun doke Amurka a bugun fanariti a wasan daf da na kusa da na karshe a ranar Juma’a, inda suka samu gurbin zuwa wasan kusa da na karshe.