A gobe Lahadi 21 ga watan August, 2022. Za’a Daura Auren; Ibrahim Yahaya Adam da Amaryarsa Khadija Umar Muhammed,
Da misalin 11: Na Rana,
Wurin Haduwa: Makarantar Primaryn Charanchi, Kan Titin Doraye, Dai-dai Masallacin Juma’a Na Abdullahi Bin Umar
Za’a Daura Auren A; Na’ibawa Farin Masallacin Dake Kan Titin Zuwa Zariya, Jihar Kano