A ya yin da ake gabatar da laccochi da muhimman makaloli akan ranar dimokuradiyya a gidan Mambayya dake Gwammaja a cikin birin kano
Mai takin: Waiwaye akan cigaban da mulkin dimokuradiyya yakawo ‘yan Najireya daga 2015 zuwa 2023
Dayake gabatar da mukalar Tsohon Dantakarar Gwamnan Jihar Katsina a Jami’ar ANC Dakta Usman Bugaje ya bayyana mulkin dimokuradiyya a matsayin mulkin da bai dace da ‘yan Najireya ba, yace babau wani chigaba da mulkin ya kawowa al’ummar kasannan
Shi ma dayake dauraya a kan wacen mukalar Malamai a Sashen Koyar da Addinin Musulunchi a Jami’ar Bayero, Kano Dakta Aminu Isma’ila Sagagi yakawo ayyuyi da hadisai akan irin yarda yakamata a fitar da shugabani a kasar nan