HAUSA NEWS Yadda wasu Yan Najeriya ke ci gaba da kokawa bayan da Tinibu ya fara jawabin sa da basu hakuri By Aksam Media - June 12, 2023 FacebookTwitterPinterestWhatsAppEmailTelegramCopy URL Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya jinjinawa M.K.O Abelula inda ya kirawo shi a matsayin shahidin dan siyasa Shugaban ya baiwa ‘yan Najireya hakuri akan janye tallafin man fetur in da yace za a ga alfanin cerewar a nan gaba,