An bukaci mata masu niyya rubuta jarabawar JAMB da Post UME da su guje wa yin lalle a hannayen su
Bukatar hakan ta fito ne ta bakin shugaban kamfanin FREZ TECH Abbas Kabiru Aliyu, a zantawar sa da manema labarai
Aliyu yace yin lallen ka iya hayfar da matsala yayin gudanar da daukar hoton zanen yatsa wato finger print a turance