RelatedPosts
Shugaban kasar Ukraine volodymyr Zelenskyy, ya mika sakon taya murna ga zababben shugaban kasar Nageriya Asiwaju Bola Ahmed Tinibu inda ya gayyace da ya kai masa ziyara cikin kasar sa da suke fuskantar muggan hare-hare daga kasar Russia