Maimartaba sarkin kano Alh Aminu Ado Bayero ya Halarci taron KANO STATE GOVERNMENT IN COLLABORATION WITH KANO CITIZENS FORUM
Wanda ake gudanarwa a daran lahadin data gabata
Daga wakilin aksammedia B.imam
Maimartaba sarki yasamu Rakiyar Hakimansa kamar Haka..
Madakin kano
Sarki dawaki babba
Sarkin Dawakin tsakar gida
Dan kadai
Turakin kano
Talban kano
Dan isan kano
Dan Darman
Dan Goriba
Sarki fadar kano
Fagacin kano
Sarkin Dawaki mai Tuta
Taron yasamu Halartar maigirma Gwamnan jahar Kano DR.Abdullahi Umar Ĝanduje tare da mataimakinsa Dr.Nasiru Yusuf Gawuna da yan majalisu sanatoci…
Taron ya karrama yan Asalin jahar kano dama makwabtanta dasukayi Aiki na Rukunin jamian tsaro na farin kaya D. S.s dana folis,da inmagireshin, da Rod safti….
Inda wasu suka kammala aikinsu..kamar irinsu tshohan kwamshinan yan sanda na jahar kano S.I Dikkko wanda dan jahar kaduna ne garin Lere…
Haka kuma ankarrama sabon minista El yakub datayi murnar samun wannan mukami.