-
A wata sanarwa da gwamtin jihar ta fitar a jiya lahadi a fadar gwamtin dake Awka, sanarwa tace, wannan wani harajine ga dukkan ‘yan takakarau, suma sauran ‘ yan takarar: gwamnoni da sanatoci da majalisu tarayya da kuma na jihohi akwa nasu kudadin da zasu biya.
Subscribe
Login
0 Comments
Oldest