Jam’iyar Labour Party ta bayyana shirin ta na kalubalentar sakamakon zabe a gaban kotu inda tace an hana yan jam’iyar su zabe a wasu jihohin kasar nan ciki harda Kaduna
Sakataren jam’iyar na kasa Alhaji Umar Ibrahim, shine ya bayyana hakan a Kaduna
Yace jihohi Lagos, da Rivers, da Bayes a, da Kano, da Yobe, da kuma Edo na daga cikin jahohin da aka hana yan jam’iyar ta su kada kuri’a