Masana harkar lafiya sun ce Lodawa ciki wasu abubuwan da be kamata ba na daya daga cikin abubuwan da ke tsananta olsa wanda zaka sha wahala a kan kanin lokaci.wani sai-in ka samu amai,taushin zuciya zafin kirji da sauransu.
Abubuwan da akeso ka meda hankali akansu sune abubuwan da zasu temaka wajen warke olsar da wuri kuma ba zasu tayar da olsar ba.
1. Fruits low in acid. Wato ‘yayan itatuwa masu dauke da karancin aacid. Yana da kyau duk me olsa ya rinka cinsu sbd suna temakawa wajen magance olsa da kiyaye tashinta.sbd suna dauke da minerals,vitamins da antioxidant da fibers. Irin ‘yayan itatuwa da akeso kaci masu low acidic sune ayaba kankana abarba da apple.
2.Raw and unprocced horney. Wato ta tacciyar zuma. Ko irin in gan tcciya da aka sarrafa a kamfani.wanda ke zuwa a roba zakaa ganta da hotan zuma.kwaya ce take zuwa.ban sani ba ko ta yawaitaa a kasuwa nidai ina sayar da ita kuma na santa. Ko dai ta robar da aka sarrafa ko ta tacciya tana dauke da sinadarin dake kashe cutar baacteria wanda dama kwayar cutar bacteria na kawo olsa H pylori baceria.
3.Cruciferiuos vegetable: wato kayan lambu kenan. Su kuma sun hada da kabeji arugula, da sauransu dukansu suna duke da sinadari me kashe kwaayar cutar bacteria sannan suna dauke da sulfur da minerals da fibers da ke temakawa wajen magance olsa da matslr karancin bayan gida.
4.Yogouht: idan muna maganar bacteria me kyau da karuwar adadin waddan nan kwyoyin cuta (microbes) na ciki,nada matukar mahimmanci gareka ko kana da olsa ko baka da ita.daya daga cikin wadannan abokan wadan nan cutukan na ciki shine yogout.shan yogout na temakawa wajen kashe ita waccan bacteria mai haddasa olsa(H.pylori bacteria.)
Sannan ta temaka wajen Wark are da ciwon da hanzari.amman ka tabbata yogout da zaka sha ba’a hada ta da komai ba, ma’ana madarar shanu.da ba a gauraya taba.
5.Lean protein and low-fats dairy. Anaso ka rinka cin abinci me duke daa sinadarin protein domin yana temakawa wajen magance olsa da magance ciwonta. Nama na daya daga cikin protein da nake magana a doran kasa dake wannan aikin. Sannan da kaji irin yaran nan da basu kosa ba ko na gidan gona domin suna dauke da karancin kitse suma.sbd kitsen na tayar da ita olsa. Sannan dairy na daya daga cikin abunda ke dauke da kitse ko ke rage kitse sbd ana samunsa ne daga protein.
6. Slippery Elm tea: kofi da soda na daya daga cikin abunda ke korar olsa.suna temakawa duk wani abunda kake ji na daga alamun olsar ya gudu a tsawon yinin.abunda akeso shine kasha kofi daya na shayin slippery tea elm. Wannan gas din zai tema wajen shinfidar hanyar makoshi(digestiv trac) ya kasance ya samu isasshen yanayin da zakaji bakajin zafin ciwon olsa
Allah yabamu lafiya
Mashkur Abdullahi Alkali Tsafe
Health educator