Jerin tafiye-tafiye 90 da shugaba Buhari yayi cikin shekaru takwas

Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kammala wa’adin mulkinsa a matsayin jagora na daya a Najeriya cikin kasa da kwanaki 35 masu zuwa yayin da ranar 29 ga watan Mayu ke kara gabatowa.

A matsayinsa na shugaban kasar Najeriya, an sha caccakar Buhari saboda kasancewarsa shugaban kasa mafi yawan tafiye-tafiye da aka taba samu a Afrika ta yamma.

A cewar jaridar The Punch, Buhari ya ziyarci kasashen duniya 40 a matsayin shugaban kasa kuma ya yi tafiye-tafiyen kasashen waje 90 a shekaru 8 a Najeriya

Kasashen da shugaban ya ziyarta sun hadar da ¦
1 Belgium 2 Burkina Faso 3 Cameroon 4 Egypt 5 Guinea-Bissau 6 India 7 Iran 8 Japan 9 Liberia 10 Mali 11 Malta 12 Mauritania 13 Netherlands 14 Rasha 15 Rwanda 16 Poland 17 Portugal 18 Koriya ta Kudu 19 Spain 20 Sudan 21 Togo 22 Turkiyya

Kasashen da Buhari ya fi ziyarta S/N Kasashe 1 Amurka 2 Birtaniya 3 Saudiyya 4 Habasha 5 Faransa

Kasashen da Buhari ya ziyarta tsakanin sau 3-6 S/N Kasashe 1 Afrika ta kudu (3x) 2 Hadaddiyar daular Larabawa (3x) 3 Ghana (3x) 4 Nijar (3x) 5 Senegal (4x)

Kasashen da Shugaba Buhari ya ziyarta akalla sau 2 1 Jordan 2 China 3 Jamus 4 Gambiya 5 Benin 6 Kenya 7 Equatorial Guinea 8 Côte d’Ivoire 9 Qatar 10 Chadi 11 Morocco

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments