Dai dai kun iyaye dama malaman addinin musulinci sun koka na irin halin rashin yiwa daliban makarantar kwana na fadin kasar nan karatun addinai a wata zantawa da mukai da wasu daliban daidai kun makarantun kwana musamman na fadin jihar kano sun bayyanawa majiyar mu cewar sufa ba’a yi musu wani karatun daya shafi addini
Daliban sun kara kara da cewar a wani lokacin ana yi musu karatun Al’kur ani mai tsarki shima ba wani yinsa ake ka’in da na’in ba da muka tambaye su shin anai musu karatun littafin daya shafi yadda zasu gudanar da tsarki,ibada,da yadda zasu gudanar da sallah da inta gyaru a iya cewa inka koma ga Allah anai maka kyakykyawan zaton samun rahama
A bangaran wasu iyayen da suke kokarin tura yaran su makaranta da Al’kur’ani dama malaman addini sunyi kira ga mahukuntan kasar nan tamu ta nigeria nigeria dasu dubi wannan matsala da take kunno kai
Malamai suna kara tinasar damu fadin annabin rahama cewar ilimin sanin yadda za’a bautawa mahalicci ya zama wajaba ga dukkanin wani musulmi da musulma
Majiyar mu zata tintibi mahukunta masu ruwa da tsaki a bangaran ilimin sakandare dan jin inda gizo yake saka