Hukumar Zabe Mai Zaman Katta Ta Kasa INEC, yau tabawa zabban Gwamnan Jihar Kaduna Sanata Malam Uba Sani shedar sakamako yin nasara a zabe daya gudana 2023 a Headquarters a
Hukumar dake Kantitin Kinshsha a cikin birin jihar
Da yake mikawa zaben Gwamnan da saurar ‘yan Majalisar Dokokin jihar 31 a cikin 34 Farfesa Lawan Suleiman Bilbis wadda shi ne baturin zaben a jihar yace wannan shi ne matakin da Hukumar Zabe Ta Kasa INEC Take yi idan ansamu wadanda suka yi nasarar lashe zaben