Shahararren jarumi kumaawaki a masana’antar Kannywood Baba Chinedu yace “An Sacè Mun Kaya Na Sama Da Milyan Gòma A Lokacin Da Aka Shiga Gidana Da Na Dauda Kahutu Rarara, Tare Da Caccakàwa Kanina Uwa Daya Uba Daya Wùka, Wanda Shi Ba Ya Ma Harkar Siyasa A Lokacin Murnar Cin Zaben Abba A Kanö, Sannan Ina Zargin Wasu Abokan Sana’armu Na Fim Da Hannu A Lamarin, Cewar Baban Chinedü.
Yanzu-yanzu: Tinubu ya naɗa sabbin shugabanin hukumomin NIA da DSS
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya nada Ambasada Mohammed Mohammed a matsayin sabon shugaban hukumar tsaron kasa ta NIA, ya yin...
Read more