Hukumar RMAFC ta karyata rahoton karin Albashi maaikata

Hukumar tattarawa da raba kuɗaɗen shiga ta kasa wato RMAFC ta karyata rahoto dake cewa hukumar ta amince da ƙarin albashin zaɓaɓɓun ‘yan siyasa ciki har da shugaban ƙasa da mataimakinsa.

Hukumar ta fitar da karyata war ne ta bakin jami’in hulda da jama’ar ta Christian Nwachukwu, a zantawar sa da jaridar LEADERSHIP inda yace hukumar su bata sami amincewar Karin albashin daga shugaban kasa Bola Ahmed Tinibu ba.

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments