Hukumar hisbah ta jihar Kano ta samar da sabon sashe wanda zai bayar da kulawa ta musamman wajan bayar da horo ga mata yan hisbah.
Sashin zai kuma ba da mahimmanci ga bawa mata horo kamar yadda sashen maza su ke dashi.
Babban kwamandan hukumar sheik Haroon muhd sani ibn sina yace bangaren mata zasu koyi abubuwa masu yawa masu alaka da aikin Hisba na umarni da kyakkyawa da Hani da mummuna