Hanya mai sauki da zaka hana sauro rayuwa a inda kake

A duk lokacin da kake da bukatar ko kike da bukatar korar Sauro akwai hanya mai sauki da zaku yi hakan.

Idan Kuna da muradin yin hakan sai ku sami Tafarnuwa Sala daya da kanumfari kamar kwaya 12.

Sannan ku Bare Tafarnuwar sai ku sassoka kanumfarin a cikin Tafarnuwar sai a ajiye a gefen kasan kujerar falo ko gefen karkashin gado

Idan hakan ta samu zaku yi rayuwa ba tare da sauro a muhallan ku ba

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments