Ma’aikatar cinikayya ta kasar China ta sanar da cewa, jarin kai tsaye da aka zuba a babban yankin kasar, ya karu da kashi 14.5 bisa 100 idan aka kwatanta da na watan Janairun bara.
zA cewar ma’aikatar karuwar jarin zai kai kimanin yoan biliyan 127.69